languageIcon
search
search

Zikirin Dare Da Yini

SleepAdhkar
Zikiran Barci

Fara yininka cikin imani da samun garkuwa da zata kare ka safe da yamma, ta hanyar yin wasu zikirai kayyadaddu da zasu zama sababin kareka a cikin yininka, don haka kar ka yi wa kanka rowa kin yin zikiran safe, domin suna ba musulmi kariya da nutsuwa, kuma zaka samu zikiran bayan sallah cikakku

Nunowa
AfteroonAdhkar
Zikiran Yamma

Fara yininka cikin imani da samun garkuwa da zata kare ka safe da yamma, ta hanyar yin wasu zikirai kayyadaddu da zasu zama sababin kareka da daddare, don haka kar ka yi wa kanka rowa kin yin zikiran yamma, domin suna ba musulmi kariya da nutsuwa, kuma zaka samu zikiran

Nunowa
morningAthkar
Zikiran Safe

Fara yininka cikin imani da samun garkuwa da zata kare ka safe da yamma, ta hanyar yin wasu zikirai kayyadaddu da zasu zama sababin kareka a cikin yininka, don haka kar ka yi wa kanka rowa kin yin zikiran safe, domin suna ba musulmi kariya da nutsuwa, kuma zaka samu zikiran

Nunowa
talqeenRight
التلقين

A Karanta Kana Sauraro


Hanya ce mai kyau da zamu taimaka maka wajen iya karanta gajerun surori da zikirai ingantattu

. Damar maimaitawa don tabbatar da hadda da furtawa ingantacciya

. Zamu tanadar maka da kunshin muryoyi masu dadi da muryoyin makaranta bayyanannu.

Fara Koyo