languageIcon
(Hausa) هَوُسَ
(Hausa) هَوُسَ
አማርኛ
العربية
Azeri
বাংলা
Bosanski
Deutsch
English
Español
Filipino
فارسي
Français
हिन्दी
Indonesia
italiano
Қазақ тілі
தமிழ்
كوردی
नेपाली
Português
Pусский
සිංහල‎
Gjuha shqipe
Kiswahili
ภาษาไทย
Türkçe
Українська
اردو
Yorùbá
中文
search
search
sonnaImg
Ci gaba da zama a cikin Masallaci

Sunna ne mutum ya ci gaba da zama a cikin Masallaci bayan qare sallar Asuba, har zuwa lokacin da rana ta hudo. Akwai  tanadin da Sunna ta yi wa irin wannan zama sun haxa. Hujja kuma a kan wannan Sunna ita ce, Hadisin Jabiru xan Sumairata raliyallahu anhu, cewa: “Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya kasance, idan ya qare sallar Asuba, yakan ci gaba da zama a cikin Masallaci har zuwa lokacin da rana ta hudo sosai.” (Muslimu:670).

 

 
Simple Audio Player
 
facebook googleplus twitter