An samo daga Huzaifata raliyallahu anhu. ya ce: Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya kasance idan ya tashi daga bacci yakan goge bakinsa da asawaki. [Buhari:245/ Muslimu:255]. Imamu Muslimu kuma yana da wata riwayar da ke cewa: Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya kasance idan ya tashi cikin dare domin yin sallar tahajjudi, yakan goge bakinsa tsaf, da asawaki. [Muslim:255].
Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam kuma yana karanta zikirin nan da aka yi umarni da karantawa idan an tashi daga bacci. Wannan zikiri kuwa shi ne wanda Imamul-Buhari ya riwaito a cikin ingantaccen littafinsa, daga cikin hadisan da Huzaifata raliyallahu anhu ya riwaito, cewa: Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya kasance, idan ya tashi kwantawa bacci, yakan ce: “Bismikal-lahumma amutu wa ahya” (Da sunanka ya Ubangijina! Nake kwantawa bacci das hi kuma nake tashi.) Idan kuma ya tashi daga bacci, sai ya ce: “Alhamdu lillahillazí ahyáná ba’ada má amátaná wa ilaihin-nushúr.” (Godiya ta tabbata Allah Sarkin day a raya mu bayan ya kasha mu, kuma zuwa gare shi ake tayar da mu gobe Qiyama.) [Buhari:6324/ Muslimu kuma ya riwaito shi daga cikin hadisan Albarrá’u raliyallahu anhu.- Muslim:2711].
Waxannan Sunnoni guda uku sun zo jere da juna a cikin Hadisin xan Abbas raliyallahu anhu, wanda Buhari da Muslimu suka riwaito, cewa, wata rana shi xan Abbas xin, ya kwana a xakin Maimunatu matar Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam a matsayinta na gwaggwansa. Sai ta kwanta a gefen shimfixar wajjen kai. Shi kuma Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, ya kwanta gefe xaya xin, wajen tsawon shimfixar. Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam ya yi bacci sharkaf. Can zuwa tsakiyar dare, ko kafinsa da kaxan, ko bayansa da kaxan. Sai Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam ya farka, ya kuma tashi zaune ya sa hannu yana shafe magagin bacci daga fuskarsa. Sa’annan sai ya karanta ayoyi goma na qarshen Surar Ali-Imran. Sa’annan kuma ya nufi wani shantali da yake rataye, ya yi arwallal da rowan da yake cikinsa, arwalla irin ta a zo a gani. Sa’annan sai ya tashi ya shiga salla.” [Buhari:183/ Muslimu763] A cikin wata riwaya kuma cewa, Imamu Muslimu ya yi: “Sai Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya farka a qarshen dare. Sa’annan ya tashi ya fita waje, ya tayar da kansa ya kalli sararin samaniya. Sa’annan kuma ya karanta wannan aya ta cikin Surar Ali-Imran: (Inna fá khalqis-samáwáti wal-ardhi wakhatiafil-laili wan-nahári la’áyátin li’ilil’albábi.) [“Lalle a cikin halittar sammai da qasa, da sassavawar dare da rana, haqiqa, akwai aya ga ma’abuta hankali.”] [Ali-Imran:19] -“Haka nan kuma Annabi sallallahu alaihi wa sallam, yakan goge bacci daga fuskanrsa.” Ma’ana, yana sa hannunsa mai albarka sallallahu alaihi wa sallam, ya goge magagin kwana daga fusakarsa. (Kalimar ‘shantali’ kuwa tana nufin ‘búta’ a wata hausa). A cikin wata riwaya kuma cewa, Imamu Muslimu ya yi: “Sai Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya farka a qarshen dare. Sa’annan ya tashi ya fita waje, ya tayar da kansa ya kalli sararin samaniya. Sa’annan kuma ya karanta wannan aya ta cikin Surar Ali-Imran: (Inna fá khalqis-samáwáti wal-ardhi wakhatiafil-laili wan-nahári la’áyátin li’ilil’albábi.) [“Lalle a cikin halittar sammai da qasa, da sassavawar dare da rana, haqiqa, akwai aya ga ma’abuta hankali.”] [Ali-Imran:19] To, an so ya zarce har zuwa qarshen wannan Surah ta Ali-Imran.

Hujja a kan wannan Sunna ita ce Hadisin Abu Hurairata raliyallahu anhu, inda ya ce: “Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya ce: “Idan xayan ya tashi daga bacci, to, kada ta tsunduma hannunsa a cikin qwarya, har sai ya wanke su sau uku. Saboda ko shakka babu, bai sai inda hannuwan nasa suka a lokacin da yake kwana ba.” (Buhari:162/ Mualimu:278)
Hujja a kan wannan Sunna kuma ita ce Hadisin Abu Hurairata raliyallahu anhu, cewa, Annabi sallallahu alaihi wa sallam, ya ce: “Idan xayanku ya tashi daga bacci, to, ya shaqa ruwa ya kuma fyace har sau uku, don babu inda Shaixan yake kwana kamar cikin bututayyen hancin mutum.” (Buhari:3295/ Muslimu238). A cikin wata riwayar kuma ta Buhari, sai ya ce, cewa Annabi sallallahu alahi wa sallam ya yi: “Idan xayanku ya tashi daga bacci, idan zai yi arwallal, ya haxa da shaqa ruwa da fyacewa har sau uku….” (Buhari:3295).
Hujja a kan wannan Sunna ita ce Hadisin xan Abbas raliyallahu anhuma, wanda muka ambata a baya kaxan, wanda a cikinsa aka ce,… a lokacin da Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya tashi yin arwalla, sai ya nufi wani shantali da yake rataye, ya yi arwalla da rowan da yake cikinsa. A cikin abin day a shafi arwalla kuma, za mu xan tsaya kaxan, mu yi bayani a kan Sunnonin arwalla xin ko da a taqaice ne; xaya bayan xaya. ba za mu sakar wa alqalaminmu lizzami a cikin bayanin ba, tunda abubuwa ne da kusan kowane muslmi ma ya sani. Mun kawai yanke shawarar yin xan bayani a kansu ne, saboda mizanin bayanin da muke yi a kan Sunnoni ya cika.